Barka da zuwa!

gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, ALIYU SALE! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 20:00, 30 ga Yuni, 2021 (UTC)Reply

Ba'a talla a Wikipedia Bello Na'im (talk) 05:32, 1 ga Yuli, 2021 (UTC)Reply

KALMOMIN HAUSA DA MA'ANARSU

gyara sashe

HAUSA LANGUAGE HUB.. IMPROVE YOUR HAUSA/ENGLISH VOCABULARY

Yafiya = Forgiveness Tausayi = Pity Tausayawa =Sympathy Tausasawa = Compassion Sassauci =Leniency Rangwame = Clemency Rahama =Mercy Kau da kai = Overlooking Juyayi =Empathy Jajantawa = Condolence Haƙuri =Patience Alhini = Mourning Alfarma =Favor Afuwa =Pardon Acceptance = Karɓuwa Zaman lafiya = Peace Yarjejeniya = Treaty Sasantawa = Conciliation Manta baya = Magnanimity Lumana = Peacefulness Lafawa = Pacification Kwanciyar hankali = Tranquility Juriya = Forbearance Ijma’i = Consensus Haƙuri da juna = Tolerance Fahimtar juna = Understanding Alƙawari = Pact

Ta’addanci = Terrorism Samame = Incursion Rashin-tausayi = Brutality Rashin imani = Ruthlessness Mamaya = Invasion Hari = Raid Harbi = Firing Gaba = Hostility Fir’aunanci = Savagery Fatattaka = Chase Farmaki = Attack/Assault Dirar-mikiya = Blitz Bara = Charge Azabtarwa = Cruelty

Artabu = Combat Batakashi = Shoot-out Ɓarin-wuta = Shelling Faɗa = Fight Fitina = Skirmish Gumurzu = Dogfight Jahadi = Crusade Karon-batta = Clash Rikici = Conflict Taho-mu-gama = Ram Tarzoma = Riot Tashin-hankali = Violence Tawaye = Rebellion Yaƙi = War Zubar da jini = Bloodshed

Gaba-da-gaba = Confrontation Kai-hannu = Exchange blows Kai-ruwa-rana = Tussle Karo = Encounter Kokuwa = Duel Rigima = Dispute Rikitarwa = Controversy Ta-da-jijiyar-wuya = Altercation Ta-da-ƙayar-baya – Intimidation Taƙaddama =Contention Tashin-tashina = Brawl Tirjiya =Resistance

Cacar-baki = Shouting match/Exchange words Gardama = Scuffle Hatsaniya = Quarrel/Row Hayaniya = Squabble Kyara = Bullying Musu = Argument Sa-in-sa = Altercation Tsangwama = Oppression Rabuwar-kai = Fray Ƙyamata = Resentment Zaman-doya-da-manja = Rancor Jayayya = Tug-of-war

Anger = Fushi Animosity = Ƙullaliya Antagonism = Rashin jituwa Bitterness = Ɗacin-rai Disagreement = Rashin daidaito Discord =Saɓani Distrust = Rashin yarda Enmity = Ƙiyayya Envy =Kishi Grievance =Damuwa Grudge = Riƙo Hate = Tsana Malice = Hassada Misunders ALIYU SALE (talk) 09:35, 1 ga Yuli, 2021 (UTC)Reply