Tashreeq Matthews (an haife shi a ranar goma sha biyu 12 ga watan Satumba shekarar 2000) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga Mamelodi Sundowns . [1]

Tashreeq Matthews
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 12 Satumba 2000 (24 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Cape Town Spurs F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Aikin kulob

gyara sashe

A cikin Nuwamba 2018, Matthews ya rattaba hannu kan Borussia Dortmund . A cikin Janairu 2019, Matthews ya rattaba hannu kan Utrecht kan aro. [2] Daga baya ya ci gaba da aikinsa a Sweden.

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Matthews ya wakilci Afirka ta Kudu a matakin kasa da shekaru 20 . [3]

Kididdigar sana'a

gyara sashe
As of 15 April 2019.[4]
Club Season League Cup Continental Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Borussia Dortmund 2018–19 Bundesliga 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0
Jong Utrecht (loan) 2018–19 Eerste Divisie 3 0 0 0 0 0 3 0
Helsingborgs IF (loan) 2019 Allsvenskan 2 0 0 0 0 0 2 0
Varbergs BoIS 2020 Allsvenskan 17 3 1 1 0 0 18 3
Career total 21 0 1 0 0 0 0 0 23 4

Manazarta

gyara sashe
  1. Tashreeq Matthews at Soccerway
  2. "FC Utrecht sign South African youngster Tashreeq Matthews on loan from Borussia Dortmund". Goal. 7 January 2019. Retrieved 16 April 2019.
  3. "Amajita Striker Relishes Second Bite At Mozambique". Soccer Laduma. 14 May 2018. Archived from the original on 16 April 2019. Retrieved 16 April 2019.
  4. Tashreeq Matthews at Soccerway. Retrieved 15 April 2019.