Tara Fela-Durotoye
Tara Fela-Durotoye (haihuwa 6 ga watan Maris shekarar 1977)[1]yar kasar 'kasar Najeriya ce, lauya kuma mai kasuwanci. Ta kasance shahararriya a Najeriya cikin masu yin sana'ar kwalliya, Ta samar da shekarar 1999, kuma ta kafa makarantar kwalliya a Nigeriya.
Tara Fela-Durotoye | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos,, 6 ga Maris, 1977 (47 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar, Jihar Lagos |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | mai kwalliya da ɗan kasuwa |
Itace ta kafa kuma take shugabancin House of Tara International[2] Kuma wacce ta kirkiri Tara Orekelewa Beauty range, Inspired Perfume da H.I.P Beauty range. Kuma ana mata kallon babbar yar'kasuwa cikin mata yan'kasauwa a Najeriya ganin cewa ta fara "Tara Beauty Entrepreneur" initi sative. Ta kuma shiga koyarwa.
A shekarar 2007, Tara Fela-Durotoye an bata kyautar awarded the Africa SMME Award da kuma Entrepreneur award a South Africa[3] da kuma shekarar 2013, Forbes listed her as one 20 Young Power Women In Africa[4]
Kuma ita tsohuwar dalibar Lagos Business School Chief Executive Programme, INSEAD Abu Dhabi, Yale University, The Stanford SEED Transformation Programme, da kuma Harvard Kennedy School having completed the Global Leadership and Public Policy in the 21st century, har wayau ita mamba ce ta France/Nigeria Investment club wanda aka samar a shekarar 2018 ta hannun French President Emmanuel Macron.
Farkon rayuwa
gyara sasheTara Fela-Durotoye an haife ta ne a St. Nicholas Hospital, Lagos ga mahaifin ta John Ejegi Sagay, wanda kwamishina ne a Federal Civil Service, Nigeria taré da mahaifiyarta Felicia Omaghomi. Amma auren iyayen ta ya rabu sanda take wata takwas kacal; Kuma da kasancewa daga gidan mai mata da yawa, haka yasa ta taso a hannun kishiyar mahaifiyarta, Modupe Agnes Sagay. Ta fara makarantar ta a Command Children School, Victoria Island sannan ta cigaba a Nigeria Navy Secondary School, Ojo, inda ta kasance a makarantar kwana. A aji 5, ta zama firifet na Sanitary da Welfare Prefect. Ta gama jami'a a Jami'ar Jihar Lagos, tare da digiri a Law daga bisani ta kafa Tara International.
Rayuwarta
gyara sasheTara tayi aure da Fela Durotoye,[5] wani hamshakin dan'kasuawa kuma mai bada shawarwari, chief executive officer na[6] Visible Impact. Ya bayyana muradinsa na takarar shugaban kasa a 22 ga watan Febrarun shekarar 2018, a karkashin jam'iyyar siyasa ta party Alliance for new Nigeria.[7] Suna da yara uku tare, Mobolurin, Demilade & Morolaoluwa.
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ Ibukun Awosika, The Girl Entrepreneur
- ↑ ":: House of Tara | About Tara ::". houseoftara.com. Archived from the original on 2018-02-15. Retrieved 2017-12-22.
- ↑ "Africagrowth Institute - It is our business to help your business". www.africagrowth.com. Retrieved 2017-12-22.
- ↑ "The 20 Young Power Women In Africa 2013". Forbes. Archived from the original on 2017-02-02. Retrieved 2015-02-04.
- ↑ Fela Durotoye Archived 14 Mayu 2010 at the Wayback Machine
- ↑ Official Website of Visible Impact Archived 2 Mayu 2010 at the Wayback Machine
- ↑ [1]