Agra birni ne, da ke a jihar Uttar Pradesh, a ƙasar Indiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 1,585,704. An gina birnin Agra a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.

Agra
आगरा (hi)


Wuri
Map
 27°11′N 78°01′E / 27.18°N 78.02°E / 27.18; 78.02
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaUttar Pradesh
Division in India (en) FassaraAgra division (en) Fassara
District of India (en) FassaraAgra district (en) Fassara
Babban birnin
Agra district (en) Fassara
Agra division (en) Fassara
Mughal Empire (1526–1540)
Yawan mutane
Faɗi 1,585,705 (2011)
• Yawan mutane 8,416.69 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare na Yamuna-Ganga Doab (en) Fassara
Yawan fili 188.4 km²
Altitude (en) Fassara 171 m
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati municipal corporation (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 282001
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 562
Wasu abun

Yanar gizo agra.nic.in
Taj Mahal, a Agra.

Hotuna gyara sashe

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe

Template:Biranen Indiya