Taiwo Rafiu (an haife ta a 18 ga Yuni shekara ta alif dari tara da saba'in da biyu miladiyya 1972 a Jihar Legas ) ita ce ’yar ƙwallon Kwando ta mata ta Nijeriya . [1] Ta halarci Jami’ar Oklahoma City da ke Amurka tare da ƙungiyar ƙwallon Kwando ta mata ta ƙasa a Najeriya a gasar Olympics ta bazara ta 2004.

Taiwo Rafiu
Rayuwa
Haihuwa 18 ga Yuni, 1972 (52 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta Oklahoma City University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
Beijing Great Wall (en) Fassara-
 
Nauyi 86 kg
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Taiwo Rafiu WNBA.com Draft Profile