Tahir Bashir Cheema
Chaudhry Tahir Bashir Cheema ( Urdu: چوہدری طاہر بشیر چیمہ; an haife shi a ranar 11 ga watan mayu shekarata alif dubu daya da dari tara da sittin (1960))6 ɗan siyasan Pakistan ne wanda ya kasance memba ne a majalisar Dokokin Pakistan, daga watan Yuni shekarata 2013 zuwa watan Mayu shekarata 2018.[1]
Tahir Bashir Cheema | |||||
---|---|---|---|---|---|
1 ga Yuni, 2013 - District: NA-168 Bahawalnagar-III (en)
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | 11 Mayu 1960 (64 shekaru) | ||||
Ƴan uwa | |||||
Ahali | Chaudhary Tariq Bashir Cheema (en) | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Addini | Musulunci | ||||
Jam'iyar siyasa | Pakistan Muslim League (N) (en) |
Rayuwar farko
gyara sasheAn haife shi a ranar 11 ga Mayu 1960.[2]
Harkar siyasa
gyara sasheYa tsaya takarar kujerar majalisar dokokin lardin Punjab a matsayin dan takarar jam'iyyar Pakistan Democratic Alliance (PDA) daga mazabar PP-231 (Bahawalnagar-VII) a babban zaben Pakistan na 1990 amma bai yi nasara ba. Ya samu kuri’u 24,224 inda ya sha kaye a hannun Muhammad Akram dan takarar jam’iyyar Islami Jamhoori Ittehad (IJI).[3]
An zabe shi zuwa Majalisar Lardi na Punjab a matsayin dan takarar Pakistan Peoples Party (PPP) daga mazabar PP-231 (Bahawalnagar-VII) a [[1993 babban zaben Pakistan ]]. Ya samu kuri'u 36,912 sannan ya doke Muhammad Akram dan takarar jam'iyyar Pakistan Muslim League (PML-N).[3]
Ya tsaya takarar kujerar majalisar dokokin lardin Punjab a matsayin dan takarar jam'iyyar PPP daga mazabar PP-231 (Bahawalnagar-VII) a babban zaben Pakistan na 1997 amma bai yi nasara ba. Ya samu kuri’u 22,518 inda ya sha kaye a hannun Muhammad Akram dan takarar jam’iyyar PML-N.[3]
Ya yi aiki a matsayin Chishtian Tehsil Nazim.[1]
Ya tsaya takarar kujerar Majalisar Dokokin Pakistan a matsayin dan takarar Pakistan Muslim League (Q) (PML-Q) daga mazabar NA-190 (Bahawalnagar-III) a babban zaben Pakistan na 2008 amma bai yi nasara ba.[4] Ya samu kuri'u 70,081 sannan ya sha kaye a hannun Abdul Ghafoor Chaudhry .[5]
An zabe shi a Majalisar Dokoki ta Kasa a matsayin dan takarar PML-N daga Mazabar NA-190 (Bahawalnagar-III) a babban zaben Pakistan na 2013 .[6][7][8][9] Ya samu kuri'u 83,353 sannan ya doke Ijaz-ul-Haq .[10]
Ya bar PML-N a cikin Afrilu 2018.[11][12] A cikin Mayu 2018, ya shiga Pakistan Tehreek-e-Insaf (PTI).[13]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Biradarism cuts across all parties". DAWN.COM (in Turanci). 3 October 2002. Archived from the original on 9 April 2017. Retrieved 8 April 2017.
- ↑ "Detail Information". Archived from the original on 21 April 2014. Retrieved 11 July shekarar 2017. Unknown parameter
|da te=
ignored (help); Check date values in:|accessdate=
(help)CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link) - ↑ 3.0 3.1 3.2 "Punjab Assembly election results 1988-97" (PDF). ECP. Archived from the original (PDF) on 30 August 2017. Retrieved 12 October 2018.
- ↑ "Local giants succumb to voters' wrath". DAWN.COM (in Turanci). 25 February 2008. Archived from the original on 8 April 2017. Retrieved 8 April 2017.
- ↑ "2008 election result" (PDF). ECP. Archived from the original (PDF) on 5 January 2018. Retrieved 12 May 2018.
- ↑ "PML-N gets two NA, 5 PP seats in Bahawalnagar". The Nation. Archived from the original on 6 March 2017. Retrieved 6 March 2017.
- ↑ "PML-N, PTI, JUI-F and AML chiefs win elections". The Nation. Archived from the original on 28 March 2017. Retrieved 6 March 2017.
- ↑ "Dozens of turncoats make it to National Assembly". The Nation. Archived from the original on 7 March 2017. Retrieved 6 March 2017.
- ↑ "138 MNAs either paid no income tax, or FBR has no such data". www.thenews.com.pk (in Turanci). Archived from the original on 3 February 2017. Retrieved 6 March 2017.
- ↑ "2013 election result" (PDF). ECP. Archived from the original (PDF) on 1 February 2018. Retrieved 12 April 2018.
- ↑ "Major setback to PML-N as 8 more MPs quit party, form new faction". www.thenews.com.pk (in Turanci). Retrieved 9 April 2018.
- ↑ "Another jolt to ruling PML-N". The Nation. Retrieved 10 April 2018.
- ↑ "JSPM merges with PTI on promise of south Punjab province - The Express Tribune". The Express Tribune. 9 May 2018. Retrieved 10 May 2018.