Sumayyah yar Khabbat
Sumayyah haihuwa (c. 550-c. 615 CE; 72 BH - 7 BH) ta kasance Sahabiya ga Manzon Allah(S.A.W) tun a farkon musulunci, tayi imani da shi a lokacin tana baiwa ga Abu Hudhaifah dan al-Mughirah, ya azabatr da ita har saida tayi wafati, itace mace ta farko a tarihin Musulunci da ta fara Shahada, itace maman Ammar, kuma miji ga Yasir dan Amir wanda dan asalin garin Yaman ne.
Sumayyah yar Khabbat | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | unknown value, 550 |
Mutuwa | Makkah, 615 |
Yanayin mutuwa | kisan kai (blunt trauma (en) ) |
Killed by | Amr ibn Hishām (en) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama |
Yasir ibn Amir al-Ansi (en) Q12183399 Q18558619 |
Yara | |
Sana'a | |
Imani | |
Addini | Musulunci |