Suleman Adamu Sanid
Suleman Adamu Sanid (An haife shi a ranar 13 ga watan Nuwamba, shekarar alif dari tara da sabain1970) ɗan siyasan Ghana ne kuma memba a majalisar dokoki ta bakwai ta Jamhuriya ta huɗu ta Ghana da majalisar dokoki ta 8 ta Jamhuriya ta huɗu ta Ghana, mai wakiltar Mazaɓar Ahafo Ano ta Arewa a Yankin Ashanti a kan tikitin Sabuwar ƙungiyar Patasa. [1][2][3][4][5][6]
Suleman Adamu Sanid | |||||
---|---|---|---|---|---|
7 ga Janairu, 2021 - District: Ahafo Ano North Constituency (en) Election: 2020 Ghanaian general election (en)
7 ga Janairu, 2017 - 6 ga Janairu, 2021 District: Ahafo Ano North Constituency (en) Election: 2016 Ghanaian general election (en) | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Worikambo (en) , 13 Nuwamba, 1970 (54 shekaru) | ||||
ƙasa | Ghana | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
University of Ghana Bachelor of Arts (en) Central University (Ghana) MBA (mul) : business administration (en) | ||||
Harsuna | Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Addini | Kirista | ||||
Jam'iyar siyasa | New Patriotic Party |
Ilimi
gyara sasheSuleman yana da MBA (Kasuwanci) daga Babban Jami'ar da ke Accra; BA (Tarihi), Jami'ar Ghana - Legon.
Ayyuka da Siyasa
gyara sasheHar zuwa lokacin da aka zaɓe shi a majalisar dokoki ta bakwai ta Jamhuriya ta hudu ta Ghana, Suleman ya kasance mai riƙon muƙamin Manajan Cigaban Ƙungiyoyi da Tsarin Gudanar da su a Kogin Volta
Hukunci. Suleman ya samu kuri'u 18,895 daga cikin 37,478 mai wakiltar 51.11% don doke babban abokin karawar sa na jam'iyyar National Democratic Congress, Kwasi Adusie wanda ya samu 14,479 mai wakiltar 9.16% a Babban zaben na 2016. An sake zabarsa a zaɓen 2020 don ya wakilci a majalisar dokoki ta 8 ta Jamhuriya ta huɗu ta Ghana. [7][8]
rayuwar mutum
gyara sasheSuleman ya yi aure da ’ya’ya uku
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Parliament of Ghana". www.parliament.gh. Retrieved 2022-03-03.
- ↑ "NPP Outdoors Nana/Bawumia Picks MPs Tomorrow". DailyGuide Network (in Turanci). 2020-06-19. Retrieved 2022-02-03.
- ↑ "MPs propose use of Common Fund for IRECORP project". Dailymailgh (in Turanci). 2019-10-08. Retrieved 2022-02-03.
- ↑ "Ottawa Statement of Commitment – IPCI" (in Turanci). Retrieved 2022-02-03.
- ↑ "HOME - Ahafo Ano North Municipal Assembly". www.aanma.gov.gh. Retrieved 2022-02-03.
- ↑ https://www.parliament.gh/mps?mp=22
- ↑ http://www.ghanamps.com/mps/details.php?id=5286
- ↑ https://www.ghanaweb.com/person/Suleman-Adamu-Sanid-3136