Suleiman Yayaha Kwande

Dan Siyasa

Suleiman Yahaya Kwande ɗan siyasar Najeriya ne. Ya kasance ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Jos ta arewa/Bassa ta jihar Filato. Haruna Ibrahim Maitala ne ya gaje shi. [1] [2] [3]

Suleiman Yayaha Kwande
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

9 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019 - Haruna Maitala
District: Jos North/Bassa
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

6 ga Yuni, 2011 - 2019
District: Jos North/Bassa
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Manazarta

gyara sashe
  1. Isaac, Dachen (2022-07-13). "Ex-federal lawmaker, Yahaya-Kwande, quits APC". Latest Nigeria News | Top Stories from Ripples Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.
  2. Pwanagba, Agabus (2021-10-10). "Plateau LG polls: PDP's exclusion was their own doing - Hon Kwande". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.
  3. "Kwande Emerges Plateau FA Chairman - NEWS AGENCY OF NIGERIA" (in Turanci). 2023-10-20. Retrieved 2024-12-29.