Suleiman Abdu Kwari
Suleiman Abdu Kwari yakasance Dan Najeriya ne, kuma dan'siyasa wanda aka zaba amatsayin Sanata mai wakiltan Kaduna ta Arewa a majalisar Tarayyar Nijeriya. Haifaffen birnin Zaria ne, kuma tsohon kwamishinan kudi na gwamnatin Jihar Kaduna Najeriya. An zaɓe shi a karkashin jam'iyar All Progressives Congress (APC).[1][2][3]
Suleiman Abdu Kwari | |||
---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2019 - District: Kaduna North | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Suleiman Abdu Kwari | ||
Haihuwa | Jihar Kaduna, 12 ga Yuni, 1962 (62 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Senator Hunkuyi loses Kaduna North Senatorial seat"[permanent dead link] Daily Trust Kaduna State Retrieved 30 February 2019.
- ↑ "Finance Commissioner defeats incumbent Senator of Kaduna North" The Nation Kaduna. Retrieved 2 March, 2019
- ↑ "Influential Senators Who Didn't Returned" Archived 2019-04-08 at the Wayback Machine Leadership (newspaper) Retrieved 03 March, 2019.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.