Studiyo na Fasaha da Zane na Johfrim
Studiyo Johfrim na zane da Fasaha gidan hotunan gargajiya ne na zamani na Afirka a Najeriya da Scotland. Gidan hoton yana dauke da zane-zane iri-iri 6,000 daga masu fasaha na Afirka kamar Nike Davies-Okundaye, kuma yana dauke da tarin fasaha na uku mafi girma a Najeriya.[1][2][3][4]
Studiyo na Fasaha da Zane na Johfrim | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Iri | art gallery (en) |
Ƙasa | Najeriya da Birtaniya |
Wanda ya samar | |
johfrimartanddesign.com |
Tarihin Gidan hotunan
gyara sasheJohfrim ya fara ne a matsayin asusu kayan fasaha mai zaman kansa kuma Cif Josephine Oboh Macleod ne ta kuma kafa ta a cikin shekara ta 2013, mace ta farko baƙar fata da ta fara mallakar cibiyar fasaha da al'adun Afirka na zamani a Scotland.[5][6][7]
Johfrim na ɗauke da wasu zane-zane na Afirka da na duniya[8] kuma gidan hoton ita ce ta uku a girma a Najeriya, mai ɗauke da zane-zane Kusan 6,000 ban da sassake-sassake, zane-zane da sauran ayyukan midiya. Yana bayan Oyasaf da Nike Art Gallery mai zane-zane 7,000 da 8,000 bi da bi. Johfrim ne ke gudanar da al'amuran al'adu kuma yana wakiltar aikin kusan 50 masu fasaha irin su Lamidi Olonade Fakeye, kusan 70% daga cikinsu sun fito ne daga Afirka. Johfrim wata kungiya ce ta ƙungiyar agaji ta JOM.[9][10][11][1][12]
Fitattun ayyuka
gyara sashe- Sarauniyar Afirka, zanen da Gidauniyar Nelson Mandela ta sayar[6]
- Budurwa, sassaken da Nike Art Gallery ta nuna[2]
Manazarra
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Nike Art, Nimbus, Red Door, Johfrim Art, Rele top galleries in Nigeria". vanguardngr.com. 3 July 2021. Retrieved 19 July 2022.
- ↑ 2.0 2.1 "African arts in Scotland". vanguardngr.com. 7 June 2021. Retrieved 19 July 2022.
- ↑ "Scottish Lottery Partners Kakofoni Group To Promote African Arts". newtelegraphng.com. 16 June 2021.
- ↑ Amoke, Celestine (14 June 2021). "Kakofoni Group Promotes African Culture With Artworks". independent.ng. Retrieved 19 July 2022.
- ↑ "How Josephine Oboh-Macleod wields art as tool to reduce racism, classism". vanguardngr.com. 2 June 2021. Retrieved June 6, 2021.
- ↑ 6.0 6.1 "Chief Josephine Oboh-Macleod: Art creator, connoisseur, politician, activist". vanguardngr.com. 30 May 2021. Retrieved 9 June 2022.
- ↑ Joseph, Titilope (1 June 2021). "Why I Joined Politics In The UK- Oboh-Macleod". independent.ng. Retrieved 19 July 2022.
- ↑ "JOM partners Johfrim Art for Afro-Celtic Textile Art show". guardian.ng. 1 July 2021. Retrieved 19 July 2022.
- ↑ Wills, Jamie (23 May 2021). "Africa Day – African Art in Scotland". snackmag.co.uk. Retrieved 19 July 2022.
- ↑ "UK building relationship with Africa through art". vanguardngr.com. 15 June 2021. Retrieved 19 July 2022.
- ↑ "Nigerian Artist, Oboh MacLeod, Espouses Leadership, Uniqueness Latest Works". newtelegraphng.com. 3 June 2021. Retrieved 19 July 2022.
- ↑ "Nigerian Artist, Oboh MacLeod, Espouses Leadership And Uniqueness In Latest Works". independent.ng. 4 June 2021. Retrieved 19 July 2022.