Nike Art Gallery gidan kayan gargajiya ne a Legas da jihar Osun mallakar Nike Davies-Okundaye.[1][2] Gidan hoton yana daya daga cikin irinsa mafi girma a yammacin Afirka, yana ɗauke da tarin zane-zane daban-daban na kusan 8,000 daga mawakan Najeriya daban-daban kamar Cif Josephine Oboh Macleod.[3] Gidan hoton Legas yana cikin wani dogon gini mai hawa biyar.[4][5]Cite error: Invalid <ref> tag; refs with no name must have content

nike gallery a cape kajun
Nike Art Gallery, Legas
hoton Nike gallery
ma aikatar Nike gallery ta sydney
hoyon sakatare wajen taron nike
hoton wani Zane da gida da Nike sukayi
Hoton wani tsohon zanen da Nike sukayi
zanan taswirar yadda kungiyar ke tafiya
Nike art gallery, Abuja

Manazarta

gyara sashe
  1. "The Lagos You Don't See: The amazing Nike Art Gallery in Lekki". Naija Treks. Retrieved August 26, 2015.
  2. Onnaedo Okafor (October 15, 2014). "Lagos' Best Kept Secret". The Pulse. Retrieved August 26, 2015.
  3. Olamide Babatunde. "Euphoric with culture: Nike Art Gallery celebrates African heritage". Sun News. Retrieved August 26, 2015.
  4. "chief Josephine oboh macleod art creator connoisseur politician activist/". vanguardngr.com.2021-05-01.
  5. Christie Uzebu. "Nike Art Gallery: Promoting Nigeria's Arts and Culture" . CP Africa. Retrieved August 26, 2015.