Soufiane Kourdou (an haife shi a ranar ashirin da ɗaya 21 ga watan Mayu shekara ta alif ɗari tara da tamanin da biyar 1985) ɗan wasan ƙwallon kwando ƙwararren ɗan ƙasar Morocco ne. A halin yanzu yana taka leda a kungiyar AS Salé ta FIBA Club Champions Cup da Nationale 1, rukunin farko na Morocco.

Soufiane Kourdou
Rayuwa
Haihuwa Oujda (en) Fassara, 21 Mayu 1985 (39 shekaru)
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
 
Muƙami ko ƙwarewa center (en) Fassara

Ya wakilci kungiyar kwallon kwando ta kasar Maroko a gasar AfroBasket na 2017 da aka yi a Tunisia da Senegal inda ya kasance dan wasan da ya fi zura kwallo a ragar Morocco. [1]

A gasar cin kofin kasashen Larabawa ta 2017 da aka yi a Masar, shi ne ya fi kowa zura kwallaye a gasar yayin da ya samu maki 18.6 a kowane wasa. [2] Kourdou ya lashe FIBA AfroCan 2023 tare da Morocco, lambar yabo ta farko ta kasa da kasa. [3]

BAL ƙididdiga na aiki

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. Morocco – FIBA Afrobasket 2017, FIBA.com, Retrieved 31 August 2017.
  2. Arab Nations Cup Basketball, Asia-basket.com, accessed 2 Dec 2017.
  3. "Morocco win the 2023 FIBA AfroCan". FIBA.basketball (in Turanci). Retrieved 2023-07-21.