Kungiyar kwallon kwando ta maza ta Morocco

 

Kungiyar kwallon kwando ta maza ta Morocco
Bayanai
Iri national sports team (en) Fassara
Ƙasa Moroko

Tawagar kwallon kwando ta kasar Morocco tana wakiltar Morocco a gasar kwallon kwando ta kasa da kasa. Ƙungiyar ƙwallon kwando ta Masarautar Moroccan ce ke tafiyar da ƙungiyar, wanda kuma aka sani da FRMBB. Kungiyar ta fito a FIBA AfroBasket sau 20 kuma ta lashe lambar zinare a gasar 1965. A shekara ta 1968, Morocco ta zama ta biyu a matsayi na biyu wato (runners-up).

Tournament record gyara sashe

Wasannin Olympics gyara sashe

  • 1968 Birnin Mexico: 16th

Gasar cin kofin Afirka gyara sashe

  • Misira 1962 : na 3
  • Maroko 1964 : na 2
  • Tunisiya 1965 : Zakaran
  • Maroko 1968 : na 2
  • Senegal 1972 : 7 ta
  • Senegal 1978 : 5 ta
  • Maroko 1980 : na 3
  • Angola 1989na 9
  • Misira 1992 : na 10
  • Algeria 1995 : Ta 6
  • Angola 1999 : ta 11
  • Maroko 2001 : Ta 6
  • Misira 2003 k ta8
  • Algeria 2005 : Ta 6
  • Angola 2007 : na 10
  • Libya 2009 : ta 12
  • Madagascar 2011ta 8
  • Cote d'Ivoire 2013 ta 8
  • Tunisiya 2015 : ta 13
  • Senegal/Tunisiya 2017 : ta 4

Wasannin Rum gyara sashe

  • 2005 Almeria: 8th

Tawaga gyara sashe

Roster na yanzu gyara sashe

A AfroBasket 2017:

Matsayin shugaban kocin gyara sashe

Last rosters gyara sashe

Tawagar Gasar Cin Kofin Afirka ta FIBA 2013. AfroBasket 2015: [3]

Shugaban masu horarwa gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. Head coaches Archived 2016-04-20 at the Wayback Machine, fiba.com, accessed 8 May 2013.
  2. Morocco preliminary squad announced for FIBA AfroBasket 2017 Qualifiers Archived 2017-03-08 at the Wayback Machine, fiba.com, 7 March 2017.
  3. Morocco | 2015 Afrobasket Archived 2016-10-14 at the Wayback Machine, ARCHIVE.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe