Solomon Namlit Boar

Ɗan Siyasan Ghana

Solomon Namliit Boar (An haifeshi ranar 15 ga watan Yuli, shekara ta alif ɗari tara da sittin da takwas 1968) ɗan siyasan Ghana ne kuma ɗan majalisar dokokin Ghana. Mamba ne na Sabuwar Jam'iyyar Kishin Kasa, kuma Tsohon Ministan Yanki na sabuwar yankin Arewa maso Gabashin Ghana.[1]

Solomon Namlit Boar
Member of the 7th Parliament of the 4th Republic of Ghana (en) Fassara

7 ga Janairu, 2017 -
District: Bunkpurugu Constituency (en) Fassara
Election: 2016 Ghanaian general election (en) Fassara
Member of the 6th Parliament of the 4th Republic of Ghana (en) Fassara

7 ga Janairu, 2013 - 6 ga Janairu, 2017
District: Bunkpurugu Constituency (en) Fassara
Election: 2012 Ghanaian general election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Ghana, 15 ga Yuli, 1968 (55 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Makaranta University of Cape Coast Bachelor of Arts (en) Fassara : management studies (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, manager (en) Fassara da administrator (en) Fassara
Imani
Addini Kiristanci
Jam'iyar siyasa New Patriotic Party

Rayuwar farko da ilimi gyara sashe

An haifi Boar a ranar 15 ga watan Yuli, 1968. Ya fito ne daga garin Bunkpurugu da ke Arewacin ƙasar Ghana.[2]

Ya shiga Jami'ar Cape Coast, Ghana kuma ya yi digirinsa a fannin nazarin gudanarwa a shekara ta 2007.[2] Ya kuma halarci Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Kwame Nkrumah, inda ya kammala digirin sa, a fannin (Executive Master of Business Administration, CEMBA) a shekara ta 2012. [2]

Aiki da Siyasa gyara sashe

  • Manajan Kuɗi da Gudanarwa na, New energy, Tamale[2]
  • Manaja/mai gudanarwa/ma'aikacin HR[2]

Siyasa gyara sashe

A watan Maris na 2017, Shugaba Nana Akufo-Addo ya naɗa Boar ɗaya daga cikin ministoci mataimakan sa su goma, da za su kafa wani ɓangare na gwamnatinsa.[3][4][5] Kwamitin naɗi na majalisar dokokin Ghana ya tantance shi a cikin wannan watan.[6] Kwamitin ya amince da shi kuma aka miƙa sunansa ga shugaban majalisar domin ƙara amincewa daga babban zauren majalisar.[7]

Iyali gyara sashe

Boar Kirista ne ( Baftisma). Yana da aure (da 'ya'ya biyar).[2]

Manazarta gyara sashe

  1. "Regional Ministers - Government of Ghana". www.ghana.gov.gh (in Turanci). Archived from the original on 2012-01-03. Retrieved 2017-11-22.
  2. 2.0 2.1 2.2 2.3 2.4 2.5 "Ghana MPs - MP Details - Boar, Namliit Solomon". ghanamps.com. Retrieved 2020-02-09.
  3. "Names of 10 Deputy Regional Ministers-designate out". www.ghanaweb.com (in Turanci). Archived from the original on 2017-12-01. Retrieved 2017-11-22.
  4. "Deputy regional minister nominees named |". citifmonline.com (in Turanci). Retrieved 2017-11-22.
  5. Frimpong, Enoch Darfah. "Names of 10 deputy regional minister designates out - Graphic Online". Graphic Online (in Turanci). Retrieved 2017-11-22.
  6. "Parliament approves Deputy Regional Ministers |". citifmonline.com (in Turanci). Retrieved 2017-11-22.
  7. "Parliament approves 10 Deputy Regional Ministers designate". Retrieved 2017-11-22.