Soga Sambo

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Soga Sambo (an haife shi a ranar 5 ga Oktoba shekarar dubu ɗaya da ɗari tara da tamanin da biyar 1985 a Kaduna) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ake kyautata zaton ya buga wa Sharks na Najeriya wasa har sai da suka rabu a shekara ta dubu biyu da sha shida 2016.

Soga Sambo
Rayuwa
Haihuwa Jahar Kaduna, 5 Oktoba 1985 (39 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  kungiyan kwllon kafa ta yan shieka ta 172001-200130
ASEC Mimosas (en) Fassara2002-2003
Shooting Stars SC (en) Fassara2003-2005
  Ƙungiyar kwallon kafa ta Maza ta Najeriya ta 'yan kasa da shekaru 202005-200530
Mamelodi Sundowns F.C. (en) Fassara2006-2007
Kwara United F.C.2007-2008
FC Inter Turku (en) Fassara2008-200930
FC Inter Turku (en) Fassara2008-200830
Kwara United F.C.2009-20104
Niger Tornadoes F.C.2010-20111
Sunshine Stars F.C. (en) Fassara2011-20140
Sharks FC2014-201610
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 30
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.