Siaka Stevens (Dan siyasar Ghana)
Stevens Siaka ɗan siyasan Ghana ne kuma memba a majalisar dokoki ta bakwai na jamhuriya ta huɗu ta Ghana mai wakiltar mazabar Jaman ta Arewa a yankin Bono akan tikitin New Patriotic Party.[1] Siaka Stevens ya kasance tsohon shugaban kwamitin zaben majalisar dokoki kan ilimi kuma a yanzu shi ne mataimakin ministan yankin Bono.[2][3][4]
Siaka Stevens (Dan siyasar Ghana) | |||||
---|---|---|---|---|---|
7 ga Janairu, 2017 - District: Jaman North Constituency (en) Election: 2016 Ghanaian general election (en)
7 ga Janairu, 2013 - 6 ga Janairu, 2017 District: Jaman North Constituency (en) Election: 2012 Ghanaian general election (en) | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | 31 Disamba 1964 (59 shekaru) | ||||
ƙasa | Ghana | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Jami'ar Ilimi, Winneba Bachelor of Education (en) : management (en) Cibiyar Gudanarwa da Gudanar da Jama'a ta Ghana postgraduate diploma (en) : business administration (en) | ||||
Harsuna | Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa da consultant (en) | ||||
Imani | |||||
Addini | Kiristanci | ||||
Jam'iyar siyasa | New Patriotic Party |
Rayuwar farko da ilimi
gyara sasheAn haifi Siaka a ranar 31 ga watan Disamba 1964. Ya yi digirinsa na biyu a fannin Public Administration da Post Graduate Diploma a GIMPA. Ya kuma yi digirinsa na farko a fannin Gudanarwa da Difloma a fannin Accounting and Business Management daga Jami’ar Ilimi ta Winneba. Ya kuma yi Diploma a fannin Accounting da Business Management daga Kwalejin Koyarwa ta Cambridge da ke Landan. Ya kuma sami takardar shaidarsa a fannin shari'ar kasuwanci daga Cibiyar Nazarin Gudanarwa.[5]
Siyasa
gyara sasheSiaka memba ne na New Patriotic Party.[6] Ya kasance mataimakin ministan yanki na yankin Bono daga ranar 27 ga Maris 2019 zuwa Janairu 2021.[7]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Ghana MPs - MP Details - Stevens, Siaka Retrieved 2019-03-12.
- ↑ GNA. "Let's defend our prevailing peace – Mr Stevens | News Ghana". https://newsghana.com.gh (in Turanci). Retrieved 2022-11-15. External link in
|website=
(help) - ↑ "Bono Regional Minister, deputy visit Wenchi Municipal". GhanaDistricts.com. Retrieved 2022-11-15.
- ↑ Annang, Evans (2019-12-27). "Make computer science a core subject in schools - Minister calls on GES". Pulse Ghana (in Turanci). Retrieved 2022-11-15.
- ↑ "Stevens Siaka, Biography". www.ghanaweb.com. Retrieved 2022-11-15.
- ↑ "Hon. Siaka Stevens and the NPP's Achievements: Constituents discover lies". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2022-11-15.
- ↑ "Akufo-Addo's 19 ministers who never declared their assets - MyJoyOnline.com". www.myjoyonline.com (in Turanci). 2022-05-31. Retrieved 2022-11-15.