Sheila Okai (an haife ta a ranar 14 ga watan Fabrairun shekara ta 1979) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Ghana wacce ke taka leda a matsayin 'mai wasan tsakiya da kuma gaba. Ita memba ce a Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Ghana . Ta kasance ɗaya daga cikin tawagar a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta shekara ta 1999 [1] da kuma gasar cin kofin duniya ta mata na FIFA ta shekara ta 2007. [2] matakinta a kulob ɗin tana taka leda a Ghatel Ladies a Ghana.

Sheila Okai
Rayuwa
Haihuwa 14 ga Faburairu, 1979 (45 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.58 m

Manazarta gyara sashe

  1. "FIFA Women's World Cup USA 1999 – Ghana". FIFA Women's World Cup United States 1999. FIFA. 1999. Archived from the original on July 2, 2015. Retrieved 2007-09-28.
  2. "List of Players" (PDF). FIFA Women's World Cup China 2007. FIFA. 2007. Archived from the original (PDF) on October 14, 2012. Retrieved 2007-09-28.