Shandon Baptiste Shandon Harkeem Baptiste (an haife shi 8 Afrilu 1998) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne na Grenadiya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar Premier League Brentford.

Shandon Baptiste
Rayuwa
Cikakken suna Shandon Harkeem Baptiste
Haihuwa Grenada, 8 ga Afirilu, 1998 (26 shekaru)
ƙasa Grenada
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Reading F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.75 m
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe