Shahid Hussain Bhatti
Shahid Hussain Bhatti ( Urdu: شاہد حسین بھٹی ) ɗan siyasan Pakistan ne wanda ya kasance memba a Majalisar Dokokin Pakistan daga Satumba 2013 zuwa Mayu 2018.
Shahid Hussain Bhatti | |||
---|---|---|---|
16 Satumba 2013 - District: NA-103 (Hafizabad-II) (en) | |||
Rayuwa | |||
ƙasa | Pakistan | ||
Harshen uwa | Urdu | ||
Karatu | |||
Makaranta | Islamia University of Bahawalpur (en) | ||
Harsuna | Urdu | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci | ||
Jam'iyar siyasa | Pakistan Muslim League (N) (en) |
Harkar siyasa
gyara sasheYa tsaya takarar kujerar Majalisar Dokokin Pakistan a matsayin dan takarar Pakistan Muslim League (N) (PML-N) daga mazabar NA-103 (Hafizabad-II) a babban zaben Pakistan na 2008, amma ya rasa kujerar a hannun Liaqat Abbas Bhatti.[1]
An zabe shi dan majalisar wakilai ta kasa a matsayin dan takarar PML-N daga mazabar NA-103 (Hafizabad-II) a zaben fidda gwani da aka gudanar a watan Agustan 2013.[2][3][4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "2008 election result" (PDF). ECP. Archived from the original (PDF) on 5 January 2018. Retrieved 18 February 2018.
- ↑ "N's Lion roars again". The Nation. Archived from the original on 6 March 2017. Retrieved 5 March 2017.
- ↑ "PML-N wins five NA, 10 PA seats in Punjab". DAWN.COM (in Turanci). 23 August 2013. Archived from the original on 5 March 2017. Retrieved 5 April 2017.
- ↑ "ECP announces official by-election results". DAWN.COM (in Turanci). 23 August 2013. Archived from the original on 5 March 2017. Retrieved 5 April 2017.