Mzansi Shadrack Biemba (an haife shi a ranar 4 ga watan Janairu 1965 - 8 May 2010) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma kociyan ƙasar Zambia.

Shadreck Biemba
Rayuwa
Haihuwa Lusaka, 4 ga Janairu, 1965
ƙasa Zambiya
Mutuwa Cape Town, 8 Mayu 2010
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Sankara)
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar kwallon kafa ta kasar Zambiya1990-1994120
Bloemfontein Celtic F.C.1990-1994810
AmaZulu F.C. (en) Fassara1995-1997480
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Sana'a/Aiki gyara sashe

Sana'ar wasa gyara sashe

Biemba, wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron gida, ya buga wasan ƙwallon ƙafa a Afirka ta Kudu a kulob ɗin AmaZulu, [1] ya taɓa buga wasa a Bloemfontein Celtic.

Biemba ya kuma wakilci bangaren kasar Zambia, ya buga wasanni 12 tsakanin shekarun 1990 da 1994.

Aikin koyarwa gyara sashe

Daga baya Biemba ya zama kocin mai tsaron gida tare da kulob din Moroka Swallows na Afirka ta Kudu, yana aiki a wannan matsayi tsakanin 2006 da 2010. [2]

Mutuwa gyara sashe

Biemba ya mutu da ciwon daji a ranar 8 ga watan Mayu 2010 yana da shekaru 45.

Manazarta gyara sashe

  1. "RIP Shadreck Biemba" . Kick Off. 9 May 2010. Retrieved 10 May 2010.Empty citation (help)
  2. "Shadreck Biemba passes away" . Moroka Swallows FC official website. 8 May 2010. Retrieved 10 May 2010.