Seriki Audu
Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya
Seriki "Sarki" Audu (an haife shi a ranar 30 ga watan Agustan shekara ta 1991 [1] - ya mutu a ranar 20 ga watan Disambar shekara ta 2014) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Najeriya. Ya bugawa Gombe United da Lobi Stars a gasar Firimiya ta Najeriya . An kashe shi a wani hatsarin mota a ranar 20 ga watan Disambar shekara ta, 2014.
Seriki Audu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Jihar Yobe, 30 ga Augusta, 1991 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mutuwa | Jihar Bauchi, 20 Disamba 2014 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Yanayin mutuwa | (car collision (en) ) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Sarki Audu player stats. westafricanfootball.com (18 May 2014)