Sarah Rafferty
Sarah Gray Rafferty (haihuwa: 6 ga Disamba 1972)[1] yar wasan kwaikwayo ce ta Amurka wanda akafi sani da rawar da ta taka a matsayin Donna Roberta Paulsen a wasan kwaikwayo mai dogon zango na tashar Amurka na shara'a mai suna Suits.
Sarah Rafferty | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | New Canaan (en) , 6 Disamba 1972 (52 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | William P.R (en) |
Karatu | |
Makaranta |
Yale School of Drama (en) Master of Fine Arts (en) Hamilton College (en) Phillips Academy (en) Jami'ar Oxford |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, stage actor (en) , dan wasan kwaikwayon talabijin da ɗan wasan kwaikwayo |
Muhimman ayyuka | Suits (en) |
IMDb | nm1423048 |