Santiago Eneme Bocari (an haife shi a ranar 29 ga watan Satumba 2000) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Equatoguine wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar 2[1] ta ƙasa ta FC Nantes B da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Equatorial Guinea.[2]

Santiago Eneme
Rayuwa
Cikakken suna Santiago Eneme Bocari
Haihuwa Malabo, 29 Satumba 2000 (24 shekaru)
ƙasa Gini Ikwatoriya
Karatu
Harsuna Equatoguinean Spanish (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Nantes (en) Fassara-
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Equatorial Guinea-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Aikin kulob/Ƙungiya

gyara sashe

An haife shi a Malabo, Eneme ya buga wasan ƙwallon ƙafa a Kwalejin Cano Sport da ke Equatorial Guinea da kuma ƙungiyar ajiyar Nantes B a Faransa.[3] [4]

Ayyukan kasa

gyara sashe

Eneme ya fara buga wasansa na farko a kasar Equatorial Guinea a shekarar 2018. [4]

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

Kanin Eneme, Gustavo Melchor Eneme, shi ma dan wasan kwallon kafa ne. [5] An riga an kira ɗan'uwansa zuwa tawagar ƙasar Equatorial Guinea da ke cikin gida.[6]

Manazarta

gyara sashe
  1. Santiago Eneme". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmermann. Retrieved 11 October 2018.
  2. @cano_sport (31 August 2016). "Dos hermanos del CSA juegan contra la preselección nacional Santiago Eneme y Melchor ENEME BOCARI (2000 2002)" (Tweet) (in Spanish). Retrieved 13 October 2018–via Twitter
  3. https://www.canosportacademy.com/academia/ cadete/
  4. 4.0 4.1 "Santiago Eneme". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 11 October 2018. Cite error: Invalid <ref> tag; name "NFT" defined multiple times with different content
  5. @cano_sport (31 August 2016). "Dos hermanos del CSA juegan contra la preselección nacional Santiago y Melchor ENEME BOCARI (2000 y 2002)" (Tweet) (in Spanish). Retrieved 13 October 2018 – via Twitter.
  6. Selección Nacional Local de Fútbol" (PDF). Equatoguinean Football Federation (in Spanish). Retrieved 2 September 2021.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe