Sani Sabulu
Sani Sabulu Shahararen mawaki ne mai salon Magana a harshen Hausa cikin kidan Kalangu.
Sani Sabulu | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | mawaƙi |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Asali
gyara sasheAlhaji Sani Sabulu dai dan asalin Kanoma ne da ya ke a cikin karamar hukumar Maru dake yankin jahar Zamfara].
Wakoki
gyara sasheKaɗan daga cikin wakokin mariganyi Alhaji Sani Sabulu. Sune kamar haka:
- Yau da gobe gonar Allah.
- Mai dadiro.
- Duniya shiga dakin mota.
- Lokaci, da sauransu.
Iyali
gyara sasheAlhaji Sani Sabulu Kanoma yana da matansa guda 4 sun haɗa da; Masa'uda, da Hajara, da kuma Amina Miskili
Yaran Alhaji Sani Sabulu Kanoma yana da yara kaman haka, zainabu abu.