Kalangu
Kalangu sana'a ce da aka gada tun iyaye da kakanni musamman a ƙasar Hausa. Kalangu musamman anayinta a lokutan bukukuwa kamar bikin:
Yadda ake gudanar da kalangu a kasar Hausa
gyara sasheAna kiran makadin dashi da tawagarsa domin suzo su nishaɗantar da masu kallo, ayi rawa ayi ihu
Sunayen Kalangu
gyara sashe- Ganga
- Kalangu
- Tama
- Tamma
- Dondo
- [1]Odondo
- Doodo
- Tamanin
- Dan Karbi
- Igba
- Lunna
- Donno
Tarihin Kalangu
gyara sasheKalangu yana da dadadden tahiri kuma ya samo asaline Africa ta kudu tun zamanin kaka da kakanni. Ya samo asali daga mutanen Bono, Hausa, Yaruba da masarautan Ghana.