Sambo Dasuki (an haife shi a December 2, 1954) tsohon Sojan Najeriya ne, mai mukamin Colonel kuma yarike mukamin National Security Adviser (NSA) na Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan. Annada shi NSA a watan Yuni 22, 2012, bayan cire janar Owoye Andrew Azazi daga mukamin.[1]

Sambo Dasuki
Rayuwa
Haihuwa jihar Sokoto, 2 Disamba 1954 (70 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Tsaron Nijeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
  1. "New NSA Sambo visits Damaturu". Punch Newspapers. June 28, 2012. Archived from the original on September 23, 2013. Retrieved 2013-09-21. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)