Samantha Ruth Prabhu[1] (an haife ta ranar 28 Ga watan Afrilu, 1987)[2] yar wasan Indiya ce wacce ke aiki da kungiyar fina-finan Telugu da Tamil.[3]Ita ce wadda ta samu lambobin yabo da dama da suka hada da Nandi Awards guda biyu, da lambar yabo ta Filmfare Awards South, Awards SIIMA shida da lambar yabo ta jihar Tamil Nadu.

Samantha Ruth Prabhu
Rayuwa
Haihuwa Chennai, 28 ga Afirilu, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Indiya
Ƴan uwa
Abokiyar zama Naga Chaitanya (en) Fassara  (2017 -  2021)
Karatu
Makaranta Panimalar Engineering College (en) Fassara
Anna University (en) Fassara
Matakin karatu Bachelor of Commerce (en) Fassara
Harsuna Talgu
Tamil (en) Fassara
Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi da darakta
Kyaututtuka
Imani
Addini Kiristanci
IMDb nm3606487
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe