Saloum Faal (an haife shi a ranar 2 ga watan Nuwamba 1995 a Serekunda, Gambiya ) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne a halin yanzu yana taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta IF Gnistan a mataki na uku na Finnish Kakkonen.[1]

Saloum Faal
Rayuwa
Haihuwa Serekunda (en) Fassara, 2 Nuwamba, 1995 (28 shekaru)
ƙasa Gambiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Gambia Ports Authority F.C. (en) Fassara2010-2013
Gambia Ports Authority F.C. (en) Fassara2012-
  Kungiyar kwallon kafa ta Gambia2012-
  Kungiyar kwallon kafa ta Gambia2013-
Casa Sport (en) Fassara2013-2014
FC Jazz (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

A Finland Faal kuma ya wakilci kungiyar kwallon kafa ta FC Jazz, Etelä-Espoon Pallo da kulob ɗin FC Kiffen 08. [2] Ya taba buga wasa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Gambia Ports Authority da kulob ɗin Casa Sports. [3]

Faal ya buga wasa a tawagar kwallon kafar kasar Gambia sau hudu.[4]

Manazarta gyara sashe

  1. "Taavi Laurits ja Saloum Faal IF Gnistaniin" (in Finnish). Gnistan. 3 August 2018. Retrieved 8 August 2018.
  2. "Finnish club Jazz sign Saloum Faal" . Gambia Sports. 31 December 2014. Archived from the original on 30 January 2015. Retrieved 8 February 2015.
  3. All Africa
  4. "Finnish club Jazz sign Saloum Faal" . Gambia Sports. 31 December 2014. Archived from the original on 30 January 2015. Retrieved 8 February 2015.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Saloum Faal at FootballDatabase.eu