Salman Natour
Salman Natour (an haifeshi 3 yuli, 1949 - Fabrairu 15, 2016) ya Druze - Palasdinawa [1] marubuci kuma mawallafi. Ya kasance ɗan ƙasar Isra'ila . Natour ya buga littattafai da wasannin kwaikwayo da yawa. Ya yi rubutu da harsunan Ibrananci da Larabci . An fi saninsa da aikinsa Granta . [2]
Salman Natour | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Haifa (en) , 3 ga Yuli, 1949 |
ƙasa | State of Palestine |
Mutuwa | 15 ga Faburairu, 2016 |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon zuciya) |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan jarida da marubuci |
An haife shi a Daliyat al-Karmel a kudancin Haifa a 1949. Ya kammala karatun sakandare a garinsu, sannan ya tafi jami'a a Urushalima daga baya kuma a Haifa. Ya mutu a safiyar ranar 15 ga Fabrairu, 2016 bayan mummunan ciwon zuciya .
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://www.youtube.com/watch?v=ssohNWXJXGk Interview with Israeli journalist Kobi Meidan [0:042 second]
- ↑ http://granta.com/contributor/salman-natour/ Granta contributors: Salman Natour]. Accessed 15 February 2016