Salma Mumin
Salma Mumin ta kasance yar kasar Ghana ce ,kuma mai shirin fim.[1] Aikace aikacenta a kamfanin fim din kasar ta ya janyo mata lashe kyautuka da dama, wanda suka hada da Best International New Actress a shekarar 2014, Papyrus Magazine Screen Actors Awards da kuma Best Actress a shekarar 2019, Ghana Movie Awards.[2][3]
Salma Mumin | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Wa, 14 Disamba 1989 (34 shekaru) |
ƙasa | Ghana |
Karatu | |
Makaranta |
Odorkor '1' Primary (en) University of Ghana |
Matakin karatu | undergraduate degree (en) |
Harsuna |
Turanci Yaren Akan |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, mai tsara fim da entrepreneur (en) |
Muhimman ayyuka |
Passion and Soul (en) The Will (en) John and John (fim) College Girls (en) No Man's Land (en) Apples and Bananas (en) Seduction (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
IMDb | nm4449764 |
Farkon rayuwa
gyara sasheSalma Mumin an haife ta a Wa, acikin Yankin Yammacin Upper na Ghana Kuma anan ne ta gudanar da yawancin rayuwan yarintar ta. Ta yi makarantar Odorkor 1 Primary School sannan tayi makarantar Insaaniyya Senior Secondary School.[4] daga baya ta koma accra domin chigaba da aikin fina-finai
.[5]
Aiki
gyara sasheMumin ta fara aikin shirin fim a shekarar 2007, inda ta fito acikin fim din Passion and Soul.[6] Tun shekarar 2012, ta rika fitowa a fina-finai kamar su Seduction, No Apology, College Girls, Leave my wife, The Will, No Man’s Land, da What My Wife Doesn’t Know, da kuma John and John.[7] fina-finan ta na farko su ne I Love Your Husband 1, 2, da na 3 a shekarar 2009. Ta kuma fito a film din You May Kill the Bride a shekarar 2016.
Shiri
gyara sasheA shekarar 2015, gudanar da shirin ta na farko a No Man's Land.[8]
Ayyukan talla
gyara sasheAna ganin fuskokin Mumin a Manyan allunan talla da tallace-tallacen TV a Ghana, wadanda suka hada da talla ga kamfanonin kamar UniBank, Jumbo, Electromart da sauraran su. Tallan ta na farko a TV shine na UniBank. Kuma itace jakadiyar tallace-tallace na Hollywood Nutritions Slim Smart.[9]
Fina-finai
gyara sashe- What My Wife Doesn’t Know
- No Man’s Land [10]
- Seduction
- No Apology
- Passion and Soul
- College Girls
- Leave My Wife
- The Will
- Amakye and Dede
- John and John
- Apples and Bananas
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Angry Salma Mumin blasts bloggers; denies ever looking for a man". www.ghanaweb.com (in Turanci).
- ↑ Inusah/Attractive/GhanaState.Com, Mustapha A. "Salma Mumin Wins First Award After 5 years of Acting". Modern Ghana (in Turanci).
- ↑ "Surprises At 2019 Ghana Movie Awards". Modern Ghana.
- ↑ Bless, Papaga (2018-12-14). "Actress Salma Mumin goes completely n*ked to celebrate her birthday". CelebritiesBuzz (in Turanci). Archived from the original on 2019-01-19. Retrieved 2020-10-11.
- ↑ "I lost interest in school because of acting - Salma Mumin". www.ghanaweb.com (in Turanci).
- ↑ Duah, Kofi. "Salma produces No Man's Land". Graphic Online (in Turanci).
- ↑ "Fast rising Ghanaian actress Salma Mumin reveals how she fell in love with acting". Encomium Magazine (in Turanci).
- ↑ Mawuli, David. ""No Man's Land": Everything you need to know about Salma Mumin's movie" (in Turanci). Archived from the original on 2018-07-16. Retrieved 2020-10-11.
- ↑ Jeremie, Sarah Dankwah. "Salma Mumin Is Brand Ambassador Of Hollywood Nutritions Slim Smart". Modern Ghana (in Turanci).
- ↑ Online, Peace FM. "Salma Mumin Produces 'No Man's Land'".
Hadin waje
gyara sashe- Salma Mumin on IMDb