Salal, Chadi
Birni na biyu mafi girma bayan Moussoro a yankin Bahr el Gazel, Chadi
Salal ( Larabci: سالل ) wani gari ne a ƙasar Chadi, yana da nisan kilomita 380 (mil 240); A arewacin N'Djamena akan hanyar Faya-Largeau. Birnin Salal ne birni na biyu mafi girma bayan Moussoro a yankin Bahr el Gazel.
Salal, Chadi | ||||
---|---|---|---|---|
Salal (fr) سالل (ar) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Cadi | |||
Region of Chad (en) | Bahr el Gazel | |||
Department of Chad (en) | Bahr el Gazel Nord (en) | |||
Babban birnin |
Bahr el Gazel Nord (en)
| |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 16,075 (2009) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 280 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Wani sansanin soja ya taɓa zama a Salal a lokacin rikici da Libya a 1978.[1] A ranar 15 ga watan Afrilun 1978, dakarun FROLINAT, ƙarƙashin jagorancin Goukouni Oueddei, sun kwace Salal kafin su yi tattaki zuwa kudu a babban birnin kasar Chadi, N'Djamena.[2]
Alƙaluma
gyara sasheShekarar | Yawan Jama'a[3] |
---|---|
1993 | 471 |
2009 | 4,996 |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Burr, Millard; Collins, Robert O. (1 February 2008). Darfur: the long road to disaster. Markus Wiener Publishers. p. 123. ISBN 978-1-55876-470-5. Retrieved 19 January 2012.
- ↑ Brecher, Michael; Wilkenfeld, Jonathan (November 1997). A study of crisis. University of Michigan Press. p. 87. ISBN 978-0-472-10806-0. Retrieved 19 January 2012.
- ↑ "Chad: Regions, Cities & Urban Localities - Population Statistics, Maps, Charts, Weather and Web Information". www.citypopulation.de. Retrieved 2021-07-02.