Kutub al-Sittah
Kutub al-Sittah sune manyan tarin hadisai a cikin litattafan ahlussunnah ma'ana littattafai shida . Wasu lokuta ana kiransu Sahih Sittah . Sun ƙunshi Sahi al-Bukhari, Sahi Muslim, Sunan as-Sughra, Sunan Abu Dawood, Jami al-Tirmidhi da Sunan ibn Majah .
![]() | |
---|---|
anthology (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Suna a harshen gida | الْكُتُب السِّتَّة |
Genre (en) ![]() |
anthology (en) ![]() |
Mawallafi | Muhammad |
Harshen aiki ko suna | Larabci |
RuwayaGyara
Huraira shine mafi yawan waɗanda aka ambata a cikin waɗannan littattafan.
ManazartaGyara
- ↑ World Religions in Practice: A Comparative Introduction, Paul Gwynne - 2011