Muhammad Al-Bukhari
Imamul Bukhari asalin sunansa shine Muhammad bin Isma’il bin Ibrahim bin Mugira, Abu Abdullah, Al-Ju’ufi, Ana masa kirari da Malamin Malamai na duniya face Malamin sa (Imam Malikk), kuma jagora wajen sanin fiqihun hadisi, yayi karatu a wurin malaminsa wato Babban Malamin nan Imam Malik Ibn Anas.
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Bukhara (en) ![]() |
ƙasa | Daular Abbasiyyah |
Mutuwa |
Samarkand (en) ![]() |
Makwanci |
Al Bukhari Memorial (en) ![]() |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Ismail ibn Ibrahim |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Malamai |
Ahmad Ibn Hanbal Ali ibn al-Madini (en) ![]() Yahya ibn Ma'in (en) ![]() Ishaq Ibn Rahwayh (en) ![]() Al-Darimi (en) ![]() |
Ɗalibai |
view
|
Sana'a | |
Sana'a |
muhaddith (en) ![]() ![]() ![]() |
Muhimman ayyuka |
Sahi al-Bukhari Adab al mufrad (en) ![]() The Great History (en) ![]() Q19492250 ![]() Q19455078 ![]() |
Imani | |
Addini |
Musulunci Mabiya Sunnah |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |
Tarihin rayuwaGyara
An haifi Imamul Bukhari ranar Juma’a sha uku ga watan Shauwal shekara ta(194A.H), mahaifinsa ya rasu tun yana yaro, don haka ya taso a karkashin kulawar mahaifiyarsa. Imamul Bukhari ya kasance a lokacin da yake yaro ya samu matsala a ganinsa sai ya zamanto ba ya gani,wata rana mahaifiyarsa sai ta yi mafarki da Annabi Ibrahim (AS), sai ya ce mata: Allah ya dawowa da danki ganinsa, da gari ya waye sai taga idon danta ya bude. Allah ya yiwa imamul Bukhari baiwa ta haddar hadisai, harma ana hikaito cewa ya haddace hadisai (70,000) tun yana dan shekara (16), shi yasa wani daga cikin malamai yake cewa: duk hadisin da Imamu Bukhari bai san shi ba, to ba hadisi ba ne, har wasu Malamai ma suna gabatar da shi a wajen sanin hadisi da fiqihun hadisi a kan imam Ahmad da Ishaq. Imam Muslim ya yi karatu a wajensa.