Saeed Saleh
Saeed Saleh kuma ya ce Sa'eed Saleh Ibrahim; (Larabci: سعيد صالح إبراهيم) (Yuli 31, 1940 – Agusta 1, 2014) ɗan wasan barkwanci ne na ƙasar Masar.
Saeed Saleh | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | سعيد صالح إبراهيم نجم |
Haihuwa | Q12239175 , 31 ga Yuli, 1940 |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Larabci |
Mutuwa | Maadi Armed Forces Medical Complex (en) , 1 ga Augusta, 2014 |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon zuciya) |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Alkahira |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
Muhimman ayyuka |
Madraset El-Mushaghebin (en) Al Ayal Kibrit (en) Ragab Fawq Safeeh Sakhin (en) The Suspect (fim 1981) |
Imani | |
Addini | Musulunci |
IMDb | nm0015663 |
Tarihin Rayuwa
gyara sasheSaleh ya sami digirinsa na farko a fannin fasaha a Jami'ar Alkahira a shekarar 1960. Ya fi shahara da yin wasan kwaikwayo a Al Ayal Kibrit da Madrast Al-Mushaghebeen tare da yin aiki a kusan kashi ɗaya bisa uku na fina-finan Masar wanda hakan ya sa ya zama ɗan wasan da ya fi fitowa a fina-finai a duniya. A cikin shekarar 1974, ya yi aiki tare da Salah Zulfikar a In Summer We Must Love.
An ɗaure shi a watan Nuwamban shekarar 1995 na tsawon shekara guda, saboda shaye-shayen kwayoyi.[1] A cikin shekarar 2010, ya yi aiki tare da Adel Emam a cikin fim ɗin Alzheimer, yayin da yake fama da cutar Alzheimer.[2]
Ya rasu a shekarar 2014 kuma an binne shi a mahaifarsa, Majiria, Monufia Governorate.[3]
Filmography
gyara sashe- Qasr El Shouq (1966)
- Witch (1971) – TV short
- In Summer We Must Love (1974)
- Dunya (1974)
- The Bullet is Still in My Pocket (1974)
- Where Is My Mind? (1974)
- Shouq (1976)
- Laiali Yasmeen (1978)
- Al Mashbouh (1981)
- Ala Bab El Wazeer (1982)
- Gabroat Imraa (1984)
- Nos arnab (1985)
- Ibn Tahya Azouz (1986)
- Salam Ya Sahby (1987)
- Fatwat EL Salakhana (1989)
- El Sa'ayda Gom (1989)
- Almshaghebon Fe Noabae (1992)
- El Lee'b A'la El Makshouf (1993)
- Al-Suqout Fi Bir Sabe (1994)
- Belia We Demagho El Aliaa (2000)
- Ameer Al-Zalaam (2002)
- Zahaimar (2010)
- Metaab wa Shadya (2012)
Wasanni
gyara sashe- Ka'abaloon (1985)
- Madrast Al-Mushaghebeen (1973)
- Al Ayal Kibrit (1979)
- Hallo Shalabi (1969)
jerin talabijan
gyara sashe- Ahlam Alfata Altaaer (1978)
- Bel Alwan ElTabeaya (2009)
- 9 Gameat El Dowal (2012)
- Al Morafa'a (2014)
Duba kuma
gyara sashe- Jerin Masarawa
Manazarta
gyara sashe- ↑ "دخل سعيد صالح السجن متهما بتعاطي المخدرات وخرج منه بفلسفة خاصة". alqabas.com (in Arabic). 2 October 2006.CS1 maint: unrecognized language (link)[permanent dead link]
- ↑ "بالفيديو ابنة سعيد صالح: والدي مات مصاباً بالزهايمر وبسرطان في الدماغ .. ومشهده مع عادل إمام حقيقي". alwatanvoice.com (in Arabic). 5 August 2015.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "قرية «مجريا» بالمنوفية تستعد لاستقبال جثمان الفنان سعيد صالح". almasryalyoum.com (in Arabic). 1 August 2014.CS1 maint: unrecognized language (link)