Al-Mashbouh ( Larabci: المشبوه‎; Wanda ake zargin)[1] wani fim ne na soyayya na ƙasar Masar da aka shirya shi a shekarar 1981 wanda Samir Seif ya jagoranta kuma ya bada umarni, tare da Soad Hosny da Adel Emam.[2] Fim ɗin Yana ba da labarin wani ɗan fashi, mai rawa da ciki,[3] ɗan sanda da abokanansu.[4]

The Suspect (fim 1981)
Asali
Lokacin bugawa 1981
Asalin harshe Egyptian Arabic (en) Fassara
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara romance film (en) Fassara
Description
Bisa Once a Thief (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Samir Seif (en) Fassara
'yan wasa
External links

'Yan wasa gyara sashe

  • Soad Hosny a matsayin Batta.
  • Adel Emam a matsayin Maher.
  • Farouk al-Fishawy a matsayin Tarek.
  • Saeed Saleh a matsayin Bayoumy.

Duba kuma gyara sashe

  • Fina-finan Masar na shekarun 1980
  • Jerin fina-finan Masar na 1981

Manazarta gyara sashe

  1. "The Suspect". elcinema.com.
  2. El-Assyouti, Mohamed (17 March 2005). "Action-hero dynasties". Al-Ahram. Al-Ahram Weekly. Archived from the original on 13 October 2010.
  3. "The Suspect". elcinema.com.
  4. El-Assyouti, Mohamed (17 March 2005). "Action-hero dynasties". Al-Ahram. Al-Ahram Weekly. Archived from the original on 13 October 2010.