Saddique Boniface
Dan siyaasan Ghana
Abu-Bakar Siddique Boniface (An haife shi a ranar 14 ga watan Nuwamba, shekara ta 1960) babban ɗan siyasan Kasar Ghana ne kuma a halin yanzu Ministan Jiha a Ofishin Mataimakin Shugaban kasa kuma tsohon ministan biranen ciki da Ci gaban Zongo . [1] Ya kasance Ministan Matasa, Kwadago, da Ayyuka (Ma'aikata, Matasa da Aiki) tsakanin shekaru alif dubu biyu da biyar 2005 da watan Yuli da kuma 2007.shekara ta alif dubu biyu da bakwai A kuma watan Agustan shekara ta alif dubu biyu da bakwai 2007, Boniface ya shiga Ma'aikatar Ruwa, Ayyukan Jama'a da Gidaje a matsayin Ministan gwamnati.
Saddique Boniface | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
7 ga Janairu, 2017 - District: Madina Constituency (en) Election: 2016 Ghanaian general election (en)
7 ga Janairu, 2005 - 6 ga Janairu, 2009 District: Salaga North Constituency (en) Election: 2004 Ghanaian general election (en)
7 ga Janairu, 2001 - 6 ga Janairu, 2005 District: Salaga North Constituency (en) Election: 2000 Ghanaian general election (en) | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Salaga (en) , 14 Nuwamba, 1960 (64 shekaru) | ||||||
ƙasa | Ghana | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
Kwame Nkrumah University of Science and Technology University of Essex (en) University of Exeter (en) Master of Arts (en) : ikonomi | ||||||
Harsuna | Turanci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | civil servant (en) da ɗan siyasa | ||||||
Imani | |||||||
Addini | Musulunci | ||||||
Jam'iyar siyasa | New Patriotic Party |
Siyasa
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ Ansah, Marian Efe (2017-01-12). "Mustapha Hamid is Information Minister nominee". Ghana News. Retrieved 2017-01-12.