Saadatu Hassan Liman farfesa ce a fannin ilimin addinin Musulunci a Najeriya kuma a halin yanzu mataimakiyar shugabar Jami'ar Jihar Nasarawa dake Keffi.[1][2]

Saadatu Hassan Liman
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Hausa
Turanci
Sana'a
Sana'a Malami

Ta samu digiri na farko a fannin ilimin addinin musulunci a Jami'ar Jos a shekarar 1998.[1]

Saadatu ta fara aiki a Jami’ar Jihar Nasarawa a shekarar 2002 kuma ta zama Farfesa a shekarar 2017.[3][1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 1.2 Kenechi, Stephen (2024). "Saadatu Hassan Liman becomes NSUK VC — first female in 22 years". The Cable.
  2. Johnson, Chris (2024-04-18). "NSUK gets first female Vice Chancellor". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-04-19.
  3. "Professor Sa'adatu Hassan Liman – Nasarawa State University, Keffi" (in Turanci). Retrieved 2024-04-19.