Ruzaigh Gamildien (an haife shi a ranar 4 ga watan Afrilu shekara ta 1989) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka wasa a matsayin ɗan wasan tsakiya ga kulob ɗin Royal AM na Premier na Afirka ta Kudu . [1]

Ruzaigh Gamildien
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 4 ga Afirilu, 1989 (35 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Bloemfontein Celtic F.C.2011-2014468
  Tawagar Kwallon kafar Afirka ta Kudu2013-
AmaZulu F.C. (en) Fassara2014-2014121
Milano United F.C. (en) Fassara2015-201540
Cape Town Spurs F.C. (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 13

Manazarta gyara sashe

  1. Fakude, Ernest (2 June 2016). "Gamildien on the move again". Kickoff. Archived from the original on 1 May 2019. Retrieved 30 April 2019.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe