Ross Barkley (an haife shi ne a ranar 5 ga watab Disamba shekara ta 1993),[1][2] shi ne dan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Ingila.[3][4] Barkley ya fara aikinsa na ƙwararru ne a Everton a shekara ta 2010. Bayan zaman aro a Sheffield Wednesday da Leeds United ya zama ɗan wasa na yau da kullun a ƙungiyarsu, inda ya buga wasanni 179 kuma ya ci wa Everton kwallaye 27.[5][6] Ya sanya hannu a Chelsea a 2018 kuma ya lashe Kofin FA a 2018, UEFA Europa League a 2019 da FIFA Club World Cup a 2021.[7][8]

Ross Barkley
Rayuwa
Haihuwa Liverpool, 5 Disamba 1993 (30 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta Dixons Broadgreen Academy (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Everton F.C. (en) Fassara2010-201815021
Sheffield Wednesday F.C. (en) Fassara2012-2012134
  England national association football team (en) Fassara2013-2019336
Leeds United F.C.2013-201340
Chelsea F.C.2018-2022585
Aston Villa F.C. (en) Fassara2020-2021243
  OGC Nice (en) FassaraSatumba 2022-ga Yuni, 2023274
Luton Town F.C. (en) Fassara9 ga Augusta, 2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa attacking midfielder (en) Fassara
Lamban wasa 6
Nauyi 83 kg
Tsayi 189 cm
Ross

Hotuna gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Ross_Barkley
  2. https://www.premierleague.com/players/4115/Ross-Barkley/overview
  3. https://www.dailymail.co.uk/sport/ross-barkley/index.html
  4. https://www.dailystar.co.uk/sport/football/ross-barkley-middlesbrough-transfer-contract-30245010
  5. https://fbref.com/en/players/3a24769f/Ross-Barkley
  6. https://www.ogcnice.com/en/fiche/4153/ross-barkley.html
  7. https://www.whoscored.com/Players/92547/Show/Ross-Barkley
  8. https://www.soccerbase.com/players/player.sd?player_id=56987