Roseline Konya
Roseline Sonayee Konya malame ce daga Khana, Jihar Ribas. Ita farfesa ce a Toxicology da Ilimin haɗa magunguna a Jami'ar Port Harcourt. Ta yi aiki a matsayin kwamishiniyar muhalli a majalisar gwamna Peter Odili sannan aka sake sanya ta zuwa wani ofishin a cikin majalisar ta gwamna Ezenwo Nyesom Wike.[1][2][3]
Roseline Konya | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Khana, | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | unknown value | ||
Karatu | |||
Makaranta | jami'ar port harcourt | ||
Harsuna | Turanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Malami da ɗan siyasa | ||
Employers | jami'ar port harcourt | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Mijin Konya Tombari ya kasance ɗan takarar KwKwamishina shekarar 2003. Kwanaki biyu da rantsar da shi kan mulki, ya mutu a wani yanayi mai wuyar fahimta.[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Konya Calls For Environmental Stewardship In Nigeria". University of Port Harcourt. Archived from the original on 30 April 2016. Retrieved 17 June 2016.
- ↑ Davies Iheamnachor (28 April 2015). "Toxicologists raise alarm over pollutants in N-Delta communities Calls". Vanguard. Retrieved 17 June 2016.
- ↑ Clarice Azuatalam (25 July 2007). "Family: How PDP chief was killed". The Nation. Retrieved 15 June 2016.
- ↑ John Ighodaro (4 April 2005). "Odili Sets Up Committee to Study Ataba Crisis Report". Vanguard. Retrieved 17 June 2016 – via AllAfrica.