Rose Zang Nguele (12 Mayu 1947 - 24 Yuli 2023) 'yar siyasa ce 'yar Kamaru. Ta kasance ministar harkokin jin daɗin jama'a ta ƙasar Kamaru daga shekarun 1984 zuwa 1988 da kuma mamba a majalisar dokokin ƙasar daga shekarun 1992 zuwa 1997.[1][2]

Rose Zang Nguele
Rayuwa
Haihuwa Yaounde, 12 Mayu 1947
ƙasa Kameru
Mutuwa Yaoundé General Hospital (en) Fassara, 24 ga Yuli, 2023
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Nguele ta mutu a ranar 24 ga watan Yuli, 2023, tana da shekaru 76.[2]

Manazarta gyara sashe

  1. DeLancey, Mark Dike; Mbuh, Rebecca Neh; Delancey, Mark W. (2010). Historical Dictionary of the Republic of Cameroon. Scarecrow Press. p. 400. ISBN 9780810873995 – via Google Books.
  2. 2.0 2.1 "Nécrologie : décès de Rose Zang Nguele, ancienne ministre des Affaires sociales du Cameroun". Actu Cameroun. 24 July 2023. Retrieved 24 July 2023.