Rose Hart (an Haife ta a ranar 9 ga watan Janairu 1942) yar wasan tsere ce da track and field ce daga Ghana.[1] Ta kware a wasan hurdling, tseren gudu da kuma wasan discuss throw events a lokacin aikinta.

Rose Hart
Rayuwa
Haihuwa 9 ga Janairu, 1942
ƙasa Ghana
Mutuwa Accra, Satumba 2012
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines discus throw (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 61 kg
Tsayi 170 cm

Hart ya wakilci Ghana a gasar Olympics ta shekarar 1964.[2] Sau biyu ta lashe lambar zinare ga kasarta ta yammacin Afirka a gasar All-Africa Games: shekarar 1965 da 1973.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Ramsamy, Sam (1991). "Apartheid and Olympism: on the Abolishment of Institutionalized Discrimination in International Sport". In Fernand Landry; Marc Landry; Magdeleine Yerlès (eds.). Sport, the Third Millennium: Proceedings of the International Symposium, Quebec City, Canada, May 21-25, 1990. Presses Université Laval. pp. 539–548. ISBN 9782763772677.
  2. sports-reference