Roch Marc Christian Kaboré (lafazi: /rok mark kristian kabore/) ɗan siyasan Burkina Faso ne. An haife shi a ran ashirin da biyar ga Afrilu a shekara ta 1957 a Ouagadougou, Burkina Faso.

Roch Marc Christian Kaboré
Ministan tsaron kasar Burkina Faso

30 ga Yuni, 2021 - 10 Disamba 2021
Chérif Sy (en) Fassara - Aimé Barthélemy Simporé (en) Fassara
Shugaban ƙasar Burkina Faso

29 Disamba 2015 - 23 ga Janairu, 2022
Michel Kafando
president of the National Assembly of Burkina Faso (en) Fassara

6 ga Yuni, 2002 - 28 Disamba 2012
Mélégué Maurice Traoré (en) Fassara - Soungalo Ouattara
Prime Minister of Burkina Faso (en) Fassara

22 ga Maris, 1994 - 6 ga Faburairu, 1996
Youssouf Ouédraogo (mul) Fassara - Kadre Desire Ouedraogo
Minister of Finance of Burkina Faso (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Ouagadougou, 25 ga Afirilu, 1957 (67 shekaru)
ƙasa Burkina Faso
Ƴan uwa
Abokiyar zama Sika Bella Kaboré (en) Fassara  (1982 -
Karatu
Makaranta University of Burgundy (en) Fassara
Matakin karatu master's degree (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Mai tattala arziki da Ma'aikacin banki
Kyaututtuka
Mamba Black African Students Federation in France (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Congress for Democracy and Progress (en) Fassara
People's Movement for Progress (en) Fassara
IMDb nm13332917
Roch Marc Christian Kaboré
Roch Marc Christian Kaboré

Roch Marc Christian Kaboré shugaban ƙasar Burkina Faso ne daga shekarar 2015 (bayan Michel Kafando).