Roberts Ogunduyile
Farfesa Sunday Roberts Ogunduyile, Malami ne dan asalin kasar Najeriya kuma manajan ilimi. A matsayinsa na Farfesa na Zane-zane na Masana'antu, ya yi aiki a matsayin shugaban Makarantar Fasahar Muhalli a Jami'ar Fasaha ta Tarayya, Akure (FUTA) kuma a matsayin Daraktan Kamfanin cigaban Kasuwancin FUTA. A halin yanzu shi ne Mataimakin Shugaban Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Ondo .
Roberts Ogunduyile | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 20 century |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | industrial designer (en) da Malami |
Roberts Ogunduyile | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 20 century |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | industrial designer (en) da Malami |