Roberta Cleopatra Flack (10 ga watan Febrairun shekarar 1937[1] - ) mawaƙiyar kasar Amurika Ce. An haifi Roberta Flack a birnin Black Mountain a Jihar North Carolina dake ƙasar Amurika.

Roberta Flack
Rayuwa
Cikakken suna Roberta Flack
Haihuwa Asheville (en) Fassara da Black Mountain (en) Fassara, 10 ga Faburairu, 1937 (87 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Ƙabila Afirkawan Amurka
Karatu
Makaranta Howard University (en) Fassara
Malamai Frederick Wilkerson (en) Fassara
Sana'a
Sana'a mawaƙi, singer-songwriter (en) Fassara, Malami, mawaƙi, pianist (en) Fassara da recording artist (en) Fassara
Kyaututtuka
Artistic movement soul (en) Fassara
jazz (en) Fassara
adult contemporary music (en) Fassara
traditional folk music (en) Fassara
rhythm and blues (en) Fassara
Yanayin murya contralto (en) Fassara
Kayan kida piano (en) Fassara
murya
Jadawalin Kiɗa Atlantic Records (en) Fassara
Capitol Records (mul) Fassara
Angel (en) Fassara
RAS Records (en) Fassara
429 Records (en) Fassara
IMDb nm0280808
robertaflack.com
Roberta Flack a watan Agustan, 2013
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. North Carolina Birth Index, 1800-2000, Roberta Cleopatra Flack, 10 Feb 1937; from "North Carolina, Birth and Death Indexes, 1800-2000, vol. 25, p. 119, Buncombe, North Carolina, North Carolina State Archives, Raleigh.