Rijiya
Rijiya jam'in rijiya shine Rijiyoyi wani haƙa ce ko kuma rami mai zurfi wanda ake ginawa don samun ruwan amfani kama daga na sha, na wanki, da sauran amfani. Rijiya kala-kala ce akwai mai zurfi akwai mara zurfi akwai ƴar daidai, ya danganta da kuma yanayin yadda za'a samu ruwa a wajen. Misali idan kaje irin arewacin Najeriya kamar su Zamfara, Sokoto, Borno, Katsina da dai sauransu har zuwa Nijar zaka ga kuma rijiyoyin su da zurfi sosai wani gurin ma sai dai ayi amfani da dabbobi don jawo ruwan,[1] ana shan ruwan rijiya idan yana da kyau a wurin kanshi, ko da launi, ko dandanon shi Dan Wani ruwan Bai da dadi, za aji yana da zartsi sosai.
rijiya | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | amenity (en) , water source (en) da well (en) |
Amfani | water catchment (en) |
Yadda ake gina rijiya
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ Thabit, Khadijah (2 November 2015). "Tarihin Hausa: Daura, Rijiyar Kusugu Da Labarin Bayajidda". legit.hausa.ng. Retrieved 31 January 2022. Cite has empty unknown parameter:
|1=
(help)