Rick Hoffman
Rick Hoffman (haihuwa: 12 ga Yuni 1970) dan wasan kwaikwayo ne na Amurka.
Rick Hoffman | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | New York, 12 ga Yuni, 1970 (54 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mazauni |
Roslyn Heights (en) Los Angeles |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Makaranta |
University of Arizona (en) The Wheatley School (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, ɗan wasan kwaikwayo da dan wasan kwaikwayon talabijin |
IMDb | nm0389069 |
Tarihin rayuwa
gyara sasheAn haifi Hoffman a birnin New York, iyayenshi sune Charles da Gail Hoffman. Ya girma a Roslyn Heights dake New York tare da dan uwansa Jeff Hoffman. Bayahude ne.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.