Richard Wagner (lafazi: /rishart vagene/) (an haife shi a ran ashirin da biyu ga watan Mayu, a shekara ta 1813, a Leipzig - ya mutu ran sha uku ga Fabrairu, a shekara ta 1883, a Venezia ), shi ne mawakin Jamus. Ya rubuta kiɗa mai yawa, ciki har da opera sha huɗu.
Richard Wagner
Rayuwa Cikakken suna
Wilhelm Richard Wagner Haihuwa
Leipzig , 22 Mayu 1813 ƙasa
Kingdom of Saxony (en) Jamus Switzerland Italiya Austriya Harshen uwa
Jamusanci Mutuwa
Venezia , 13 ga Faburairu, 1883 Makwanci
Wahnfried (en) Yanayin mutuwa
Sababi na ainihi (Ciwon zuciya ) Ƴan uwa Mahaifi
Carl Friedrich Wagner Mahaifiya
Johanna Rosina Wagner-Geyer Abokiyar zama
Cosima Wagner (mul) Minna Planer (en) Yara
Ahali
Rosalie Wagner (en) , Ottilie Brockhaus (en) , Louise Wagner (en) , Cäcilie Avenarius (en) da Albert Wagner (en) Ƴan uwa
Yare
Wagner family (en) Karatu Makaranta
Jami'ar Leipzig Kreuzschule (en) Thomasschule zu Leipzig (en) Harsuna
Jamusanci Malamai
Christian Theodor Weinlig (en) Ɗalibai
Sana'a Sana'a
mai rubuta kiɗa , librettist (en) , conductor (en) , essayist (en) , mai bada umurni na gidan wasan kwaykwayo , autobiographer (en) , maiwaƙe , pianist (en) , music critic (en) , diarist (en) da marubuci Employers
University of Music and Performing Arts Vienna (en) Muhimman ayyuka
The Flying Dutchman (en) Tristan und Isolde (en) Tannhäuser (en) Das Rheingold (en) Lohengrin (en) Der Ring des Nibelungen (en) Kyaututtuka
Wanda ya ja hankalinsa
Arthur Schopenhauer (mul) Mamba
Royal Swedish Academy of Music (en) Corps Saxonia Leipzig (en) Sunan mahaifi
K. Freigedank da H. Valentino Artistic movement
Opera choral symphony (en) classical music (en) Kayan kida
piano (en) Imani Addini
Lutheranism (en) IMDb
nm0003471
Richard Wagner
Richard Wagner a shekara ta 1871.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta .