Reuben Agboola

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Reuben Agboola (An haife shi a shekara ta 1962) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 1991 zuwa shekarar 1993.

Reuben Agboola
Rayuwa
Haihuwa London Borough of Camden (en) Fassara, 30 Mayu 1962 (62 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Gosport Borough F.C. (en) Fassara-
Southampton F.C. (en) Fassara1980-1985900
Sunderland A.F.C. (en) Fassara1985-19911400
Charlton Athletic F.C. (en) Fassara1986-198610
Port Vale F.C. (en) Fassara1990-199090
Swansea City A.F.C. (en) Fassara1991-1993280
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya1991-199390
Woking F.C. (en) Fassara1993-199460
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta.

gyara sashe